Buhari Ya Koma Abuja Bayan Hutun Sallah A Daura

0

Image may contain: 1 person, hat and sunglassesShugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun sallah da ya yi a mahaifarsa, Daura.

Rahotanni sun nuna cewa shugaban ya bar garin Daura da misalin Karfe 10.24 na safe tare da iyalansa da kakakinsa, Garba Shehu cikin wani jirgi mai saukar Angulu.

Share.

About Author

Leave A Reply