Kannywood: Abani Dama Nima Nayiwa Aminu Sharif Momo Tambayoyi Akan Addini – General BMB

0

Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu Sheriff ya yiwa Umma Shehu kuma ya kalubalenci jaruman da ya kira shi domin yi masa tambayoyi, kuma shima a bashi dama ya yiwa Momon tambayo yi shima.

Ku duba wannan hotunan domin karanta abunda BMB ya ce

Image may contain: text

 

Image may contain: text

Share.

About Author

Leave A Reply