Kannywood: Ban Aske Gashin Kaina Ba – Inji Nafisa Abdullahi

1

Ganin Irin Yada Jita Jita Da Akeyi Shiyasa Jaruma Nafisa Abdullahi Take Sanar Da Masoyan ta Cewa Bata Aske Gashin Kanta Ba Make Up Ne Kawai Irin Na Shirin Fim Ga Hotunan Yadda Akayi Mata Hakan Kugani Domin Tabbatar wa

Share.

About Author

1 Comment

  1. banji dadin rabuwar kan ali nuhu da rahma sadau ba…… Domin sune sukafi burgeni kuma nake sansu”””daga abdurrazak kunkumi.kaduna state

Leave A Reply