Kannywood: Dalilin da yasa bana fitowa a fina-finan Nollywood – Nafisa Abdullahi

29

Fitacciyar Jarumar nan da ta shahara a harkar shirya Fina-Finai na Kannywood Nafisa Abdillahi ta bayyana dalilin da yasa bata fitowa a yanzu a cikin fina-finan Nollywood inda ta bayyana cewa tayi hakan ne domin ta kare mutuncin ta.

Jarumar ta kasance basa zama a inuwa daya da Korarriyar Rahama Sadau sakamakon wani sabani daya ratsa tsakaninsu.

Ko a watannanin baya ma jaruman biyu sunyi musayar kalamai masu zafi yayinda a halin yanzu jaruma Rahama Sadau tana daya daga cikin yan wasan Nollywood wadanda tauraruwarsu ke haskawa.

A baya HAUSATOP.com ta kawo maku inda Nafisa Abdullahi ta fito fili ta yi kasa-kasa da matan da ke anfanin da man nan mai kara fari na shafawa wato bilicin.

Jarumar ta yi wannan kakkausar suka ce a shafin ta na sada zumunta na Instagram inda tace hakan bai kamaci yar musulmai ba don kawai ta burge maza.

Share.

About Author

29 Comments

 1. Durin Uwarki Nafisa. Shegiya Baki Da Turanci Abaki Ba Dole Kice Ke Baza Ki Iya Fitowa A Nolywood Ba, Har Kina Wani Magangan Kina Kare Mutuncin Ki Toh Dan Uwarki Ina Kike Da Mutunci. Duk Abunda Kike Yi Wallahi Mun Sani… Up Up Up Up Up Up RAHAMA SADAU A.K.A THE QUEEN OF KANNY WOOD.

 2. Absolutely NEW update of SEO/SMM package “XRumer 16.0 + XEvil”:
  captchas solving of Google, Facebook, Bing, Hotmail, SolveMedia, Yandex,
  and more than 8400 another size-types of captcha,
  with highest precision (80..100%) and highest speed (100 img per second).
  You can connect XEvil 3.0 to all most popular SEO/SMM programms: XRumer, GSA SER, ZennoPoster, Srapebox, Senuke, and more than 100 of other software.

  Interested? You can find a lot of introducing videos about XEvil in YouTube.
  You read it – then IT WORKS!
  See you later!

  XRumer201708c

 3. Absolutely NEW update of SEO/SMM software “XRumer 16.0 + XEvil 3.0”:
  captchas breaking of Google, Facebook, Bing, Hotmail, SolveMedia, Yandex,
  and more than 8400 another subtypes of captcha,
  with highest precision (80..100%) and highest speed (100 img per second).
  You can connect XEvil 3.0 to all most popular SEO/SMM software: XRumer, GSA SER, ZennoPoster, Srapebox, Senuke, and more than 100 of other programms.

  Interested? You can find a lot of introducing videos about XEvil in YouTube.
  You read it – then IT WORKS!
  Good luck!

  XRumer201708c

 4. Revolutional update of SEO/SMM software “XRumer 16.0 + XEvil 3.0”:
  captcha solving of Google, Facebook, Bing, Hotmail, SolveMedia, Yandex,
  and more than 8400 another types of captcha,
  with highest precision (80..100%) and highest speed (100 img per second).
  You can connect XEvil 3.0 to all most popular SEO/SMM programms: XRumer, GSA SER, ZennoPoster, Srapebox, Senuke, and more than 100 of other software.

  Interested? You can find a lot of impessive videos about XEvil in YouTube.
  You read it – then IT WORKS!
  Good luck 😉

  XRumer201708c

 5. Anybody who is thinking Nafisat Abdullahi is not hearing English, you are absolutely wrong, who do you think you are in place of hearing language. Let said it clearly so that you will understand…Nafisat will even lecture you engilishi… Take note of this one….she is degree holder in English language….

 6. To kai dan gindin uwarka da turancin aka haifeka banza wawa kawai jahili to in kaje lahira sai kaiwa malaiku turanci kaji mtsssssssss on

  Abthul ne

 7. Ay hausafilm ba english film bane tayaya zukusan nafisa ta iya turanci ko bata iyaba?ma hassada up up up nafeesaaB-)B-) on

  Shamsu matawalle bauchi

 8. Rahama sadau ai fitilarta ce take haskawa saura kadan baterinta ya qare kamar yadda naki ya dade da qarewa. insha allahu awula qance zakubar duniya.

 9. To fitilar sadauce kukace tana haskawa ko kuma lalacewartace tazo ai inkaga tururuwa tafara gashi ai qarshentane yazo kaikuma mai zagijahiline kai dan bariki maidaurewa badala gindi wawa karkudamu mai ilimi shike daukan gyara. on

  Aminullah

 10. Wawakenan nafisa abdullahi abinda kikayane bakikyautaba askegashinkine dakikayine beyiba gaskiya a gaskiya gara nafisa abdullahi akan rahma sadau wawiyama itada take bf ma amma kun zukuna zagin baiwar allah karfakuman tada rahma sadau sanda akakoreta daga firm tace tabar musuluci amma yanzu kuzu ku ishemu dawata wawiyama wai ita rahma sadau allah yashiryamu ameen

 11. Alhajking Lafia on

  ”If someOne lacks something just abide it cos God knows why don’t envy someOne”
  so Nafisa stare away from Rahama

 12. Пополение баланса Авито (Avito) за 50% | Телеграмм @a1garant

  Мое почтение, дорогие друзья!

  Рады будем предоставить Всем вам сервис по пополнению баланса на действующие активные аккаунты Avito (а также, абсолютно новые). Если Вам нужны определенные балансы – пишите, будем решать. Потратить можно на турбо продажи, любые платные услуги Авито (Avito).

  Аккаунты не Брут. Живут долго.

  Процент пополнения в нашу сторону и стоимость готовых аккаунтов: 50% от баланса на аккаунте.
  Если требуется залив на ваш аккаунт, в этом случае требуются логин и пароль Вашего акка для доступа к форме оплаты, пополнения баланса.
  Для постоянных заказчиков гибкая система бонусов и скидок!
  Гарантия:

  И, конечно же ничто не укрепляет доверие, как – Постоплата!!! Вперед денег не просим… А также, гасим Штрафы ГИБДД за 65% …

  Оплата:
  ЯндексДеньги, Webmoney (профессиональные счета)
  Рады сотрудничеству!

  Залив Авито канал Телеграмм @t.me/avito50
  ________

  авито +с балансом купить
  турбо пакет авито со скидкой
  авито квартиры
  авито пермь
  турбо пакеты авито со скидкой

 13. Авиабилеты по РУ за 60 процентов от цены кассы. по МИРУ – 50%| Телеграмм @AviaRussia только этот, другие не используем.

  Надежно. Выгодно. Без слётов. И БЕЗ каких-либо проблем.

  Оплата:
  ЯндексДеньги, Webmoney (профессиональные счета)
  Рады сотрудничеству!
  ________

  авиабилеты дешево s7
  купить билеты +на самолет дешево обратно
  купить авиабилеты дешево онлайн
  дешевые авиабилеты +по россии s7
  дешевые авиабилеты акции москва

 14. Prince j kake ko wa gskia kai dakiki ne bakada ilimi nasan nafeesat tafika turanci a baki tunda tana da degree kaga kuwa nagaba yayi gaba….kuka duk lalacewar akuyar da bata haihuwar tafi kare

Leave A Reply