Kannywood: Dalilin Da Yasa Na Rage Fitowa Finafinan Hausa – Sani Danja

0

NAIJ.com ta samu labarin cewa jarumin wadda yake kewaye da jami’an tsaro yayiwa jaridar dimokuradiyya bayani dangane da rashin fitowarsa a fina finan baya bayannan kamar haka.

Ni mutum ne mai harkoki daban daban bawai harkar film kawai nakeyi ba, sa’amnan kuma ina wakar turanci tare da fitowa a fina finan turanci kaga ko dole fina finaina na hausa su ja baya.

Amma yazama dole a gareni da nasamu lokaci domin cigaba da fitowa a fina finanmu na hausa saboda na sharewa magoya bayana hawayensu.

Daga karshe jarumin yayiwa masoyansa na duniya fatar alkhairi tare da yi musu barka da sallah.

 

Share.

About Author

Leave A Reply