Kannywood: Fati Muhammad Ta Maida Martani Ga Ali Nuhu (Karanta)

0

A satin da ya gaba ta, kunji irin yabo da jinjinawa da jarumi Ali Nuhu ya gabatar ga tsohuwar jaruma Fati Muhammad.

Tsohuwar jarumar ta maida martani a inda ta bayyana Ali Nuhu a matsayin mutumin ya ke fitar da ‘best’ a cikin mutane.

Ga sakon ta a cikin wannan hoton.

 

Share.

About Author

Leave A Reply