Kannywood: Inaso Nafi Mahaifina Suna Da Daukaka Inji Yaro Ahmad Ali Nuhu

7
Ahmad Ali Nuhu Yarone Wanda Yake Da Ga Jarumi Ali Nuhu Yanzu Haka Yana Mutukar Kokari Acikin Masana’antar Ta Yadda Har Yake Fatan Yafi Mahaifinsa Suna Da Daukaka. 
Yanzu haka dai yaron yayi finafinai masu Armashi irin su
1. Da Da Uba
2. Carbin Kwai
3. Dace Da Juna
4. Dan Almajiri
Dadai Sauransu
Kuna ganin Yaron Zai iyafin
Mahaifinshi Ali Nuhu Suna Da Daukaka?

Share.

About Author

7 Comments

  1. Zai Yi Wuya, Dalili Kuwa Shine Kafin Nan An Daina Film Masu Ma’ana, Kenan Babu Yadda Zakayi Suna Ahmad

  2. agaskiya bazaka yi suna ba sai dai kazama babban malami wanda zaka amfane mutane bawai kide kide da raye raye ba on

    muhammad muhammad

Leave A Reply