KANNYWOOD: Muhimman Abubuwa Guda 12 Daya Kamata Kowa Yasani Akan Ali Nuhu

57

1. Shine Jarumi na farko Daya shekara 20 a kannywood amma har yanzu ba’a daina yayinsa ba.

2. Shine wanda ya cinye zamaninsa kuma yazo ya cinye na wasu ba tare da masu kallo sun gaji dashi ba.

3. Shine Jarumi Daya tilo dayake dauko matasa ya saka su a harkar film ba tare da yayi tunanin kada su taso su fishi haskawa ba.
4. Shine Jarumin da idan ya haskaka a film dinsa guda daya sai kayi suna ka samu Daukaka.

5. Shine jarumin da idan kamfaninsa na F.K.D Ya shirya film ake rububin siyan film din tun kafin ya Fito.
6. Shine jarumin daya shirya film tsawon shekara 20, amma har yanzu film din ana cinikinsa a kasuwa Wato film din MajaDala.

 

7. Haka kuma duk wanda ya taso yayi suna a harkar film a matasa da zarar ka tambayeshi waye sila zai ce maka Ali Nuhu ne silar daukakar shi Misali irin su Adam Zango da Sadiq sani sadiq da nafisa Abdullahi Duk sun fadi hakan.

8. Shine jarumin da yafi kowane Director da producer kashe kudi a film dinsa
9. Shine jarumin da duk ýan film babu mai farin jinin sa saboda shi ansanshi a ko ina a Nigeria kudu da Arewa.

10. Shine jarumin dayafi kowane jarumi iya daukar wankan kananan kaya da manyan kaya.
11. Shine Jarumin da kaf ýan film yafi taimakawa Gajiyayyu da marasa galihu
Sama da mutum 100, suke cin abinci a karkashisa.

12. Shiyasa har yanzu babu mai kudinsa
A Kannywood.

 

Shin Kun Yarda da wannan Hasashen Kokuwa Akwai Mai Ja Akan Hakan???

Share.

About Author

57 Comments

 1. MUHAMMAD DTR on

  aslm,agaskiya a masana antar film ta, kanewood, babu tamkar Ali nuhu muhammad, saboda yata rawar gani matuka,

 2. You actually make it seem so easy with your presentation but I find this matter to be actually something that I think I would never understand. It seems too complicated and extremely broad for me. I’m looking forward for your next post, I will try to get the hang of it!
  wildcatpr

 3. Usman sani fta on

  Wannan magana haka take ba karya a cikinta sai tarun gaskiya a cikinta wannan jarumi ko ince sarki Ali Nuhu ba kamar sa a masana antar fina-finai.

 4. Mohammed Jibrin Uthman on

  Wannan gskiyane Allah yakara masa hakuri da juriya da kuma taimakawa wanda suke bukatan taimako

 5. Mohammed Lara daga YOLA on

  Allah yakarawa Ali nuhu hakuri da juriya Don Allah yadaukakashi shine king Khan namu na Nigeria saikuma sharuhkhan na india

 6. When a laptop is associated with fake or rogue hotspot connection, the attacker is total control in the connected computer.
  following the Internet suffered at a systematic attack from your.
  The pen testing appliance provides fully comprehensive reports within the security status within your entire wireless network.

  or possibly firmly sticking them for the sides in the wall space or floor.
  speck Candy – Shell Grip, just like the Candy – Shell collection, gives a dual-layer design using a cushioned interior and hard shell exterior.

 7. The more pressing problem is whether finally the Congressmanny has overloaded his plate with regards to nonboxing matters.
  Then where to obtain, which source is authentic, what would be the cost; likewise many questions may strike
  you. Buy pussy In the accompanying substance, I will examine a chuckle items
  just for this midyear venture.

  Over a time period of weeks in experiencing this life-like, sensitive
  stimulation, your ejaculatory reflex will adapt. Are there any specific concerns
  that ought to be aired and addressed.

 8. The adult industry just isn’t regulated with the FDA or EPA,
  so you’ll find no standards which might be currently followed.
  As such, you are able to use these toys to reestablish the joys you
  felt when you plus your partner were still in your honeymoon. New male sex toy See photos of Paris Hilton in Las Vegas before her arrest for cocaine possession from the slideshow below.

  So for $20, you may eat, drink, receive a girl, and have a room, for $20.
  The Rabbit Pearl could be the type of vibrator that includes a penis shape with beads near to the
  shaft and rabbit ears within the outside for clitoral stimulation.

 9. gsky amfi ali yana farinjini amma amfishi kudi musammam irinsu jarumi sani danja adam a xango nura hussaini dasu rahama sadau on

  gsky Ali yanada farin jini amma an fishi kudi musamman irinsu sani danja masu kudin farko Wanda shiya fara hawa babbar mota a kannywood kuma shiya fara Gina gidan zamani a Abuja kuma Idan kuka lura zakuga abokanan sani danja sune dbanj psquare wamakko of sokoto atiku abbaakar jmatirs orezi davido

 10. Gsky nmbr 10 cewar yafi kowa iya wanka ba gsky bane sadiq sani sadiq yafishi, sannan cewar yafi kowa kudi shima ba haka bane sbd a 2015 an buga a jarida cewar sani danja yafi kowa kudi a kannywood

 11. MUBARAK MUSA ELHASSAN on

  ALI YAHADU AMMA BANYARDA DA 10,11, BA SABODA SADIQ SANI SADIQ DA KUMA PRINCE ADAM ZANGO

Leave A Reply