Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango

0

Fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood kuma jigo a harkar Adam A. Zango ya fito ya shaidawa duniya cewa ya shafe shekaru akalla uku kafin su bata kowa ya kama gaban sa.

Adam A. Zango dai wanda ake yi wa lakabi da yariman mawaka watau Prince da kuma yanzu haka yake da mata biyu na aure ya bayyana cewa sun tafka mahaukaciyar soyayya inda kuma har ta kai ga sun kusa yin aure amma sai kaddara ta riga fata.

.

 

Share.

About Author

Leave A Reply