Kannywood: Tsokaci Akan Nafisa Abdullahi Na Aske Gashin Kanta Datayi A Wani Sabon Shiri Mai Suna Sultana

6
 
Fitacciyar Jarumar Shirin Wasan Hausa Wato Nafisa Abdullahi Ta Kafa Sabon Tarihi Wanda Ba’a Taba Yinsa ba A Masana’antar. 
Sanin Kowane Yadda Matanmu Na Hausawa Suke Taka Tsantsan wajan Tattala Gashin Kansu Domin Yin Ado Da Kece Raini Cikin Yan Uwansu Mata Amma Saiga shi Abin Mamaki Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Aske Gashin Kanta Gabadaya Saboda Gudanar Da Wani Sabon Shiri Mai Suna Sultana Wanda Kamafanin Nura M Inuwa Ya Dauki Nauyin sa Sannan Kuma Adam A Zango Yabada Umarni. 
Ko Mene Ra’a yinku Gameda Wannan Abu Da Nafisa Abdullahi Tayi??? 

Share.

About Author

6 Comments

  1. Gaskiya kam dadai ina ganinta kamar wayayya Ashe Bata wayeba kuma batasan addini ba kuma Duk Wanda Ya qirqiri aske gashin yanada kamisho Na tsinuwa da zunubi saiya shirya amsa tambayarsa

  2. A’a nafisat Abdullahi bata aske gashin kantaba makeup ne irin nasu na masuyin film agaskiya koni da nagan hakan raina yayi matukar back saboda tana daya daga cikin masoyana ku game jama’a nagode

Leave A Reply