LYRICS: B.O.C Madaki – Ka Huta (Song Lyrics)

4

KA HUTA Lyrics By B.O.C(@bocmadaki) (Prod. By C Man(@concept_man))

INTRO
*Ji Mana,Ku Tsaya Guys(Ka Huta,Ka Huta)!!!

*(Godiya Ga Allah Yau Juma’a Ne)
-Maigida Ka Huta,
(Thank God It’s Friday)
-Ka Yi Lib Kamar Ruwa A Buta
*(Godiya Ga Allah Yau Juma’a Ne)
-Maigida Ka Huta,
-Ka Yi Lib Kamar Ruwa A Buta

CHORUS
*Dare Da Rana,Safe Da Yamma Babu Hutu
*Addu’a Zalla,Babu Laya,Babu Guru
*Jama’a Arziki Ne,Me Ya Rage Mun?
*In Na Wuce Sai Ka Ji Su Na Ta Ce Mun….
-Ka Huta,Ka Huta,Ka Huta,Ka Huta(It’s A Holiday)
-Ka Huta,Ka Huta,Ka Huta,Ka Huta(Ai Abun Sai Da Hutu)
-Ka Huta,Ka Huta,Ka Huta,Ka Huta(It’s A Happy Day)
-Ka Huta,Ka Huta,Ka Huta,Ka Huta(Ai Abun Sai Da Hutu)

VERSE ONE
*Ka Huta Abun Ka,
*Ayuka Ba Hujja
*Ka Shuka Ka Girba
*Ka Surfa Ka Girka
*Samu Har Na Nuna
*Ba Tuba Don Wuya
*Ba Su Ma Da Lugar?
*Don Duka Ya Buya?
*Dan Duba Tukunna
*Ahuja Na Kuna Like Wuta Na Bunka *Ga Dula Ka Busa
*Abuja,Kaduna Kaf Muna Da Suna
*Gun Hulda Da Juna Kaf Suna Batu Na
*Lalura Ya Ruga
*Yanzu Za A Huta
*A Taro Gayu,A Ce Su Sako Bafu
*Dizainu,Toshe Da ‘No Respect’ Da Sabon Tayu
*I’m From The Tropic,Naturally Hot Mutumi Na
*Zufa Arziki Ne A Dunkule,Ka Ci Gumin Ka
*Kira Hutu Zunzurutu Mara Shirin Retire
*They Sense Us Coming,Mun Yi Wa Bikin Kidaya
*Ni Ba Dan Iska Ba Ne,Wa Ya Sa Ki Ki Ci Tyre?
*I Was Born A Super Man In Ji Baba
*Tr A Yanzu In Ci Kwakwa

CHORUS

VERSE TWO
*See This Is The Flashpoint And That’s Flat
*We Understand The Whole System In The Black Box
*Beyond The Box,Sai Dai Mu Dake A Kan Akwatin
*Domin Sana’an Mu Ya Yi Wuya Wa Neman Na Kati
*With All These Signs Of Improvement
*Do You Think One Can Easily Silence This Movement?
*Dare To Start The War,With Only Dialogue You’ll Loose It
*Mind My Business,
-When The Money Pile Up I’ll Use It
*I Pick A Pen…
*…Not Only To Prove I’m Sicker Than -Who Is Iller Than…
-…The Speaker Who Lost His Voice And Never To Speak Again
*When You Can’t Talk,You Expand Thoughts
*Then You Paint Words
*But They Ain’t Us
*Tryna Tame Us?
*That’s What Fame Cost
*Kuma Dolo Bai Cin Yaki
*Na Yi,Na Sake Yi,Ina Ta Kai Shi Ya Sa Su Ke Ta Cewa ‘Ka Huta Agogo Sarkin Aiki’

CHORUS

OUTRO
*Godiya Ga Allah Yau Juma’a Ne
-Thank God It’s Friday
*Godiya Ga Allah Yau Juma’a Ne
-Thank God It’s Friday
*Godiya Ga Allah Yau Juma’a Ne
-Thank God It’s Friday

DOWNLOAD AUDIO HERE

Share.

About Author

4 Comments

Leave A Reply