[Lyrics] Kheengz – Hakane Song Lyrics

0

[VERSE 1]
*To na faso da sabuwa, sauti ne na party fa (Ko ba haka ba)
*Sauti ne na taruwa, sautin ga dadi fa (Ko ba haka ba)
*Muna shanta a hankali, ana chasu enjoying da kamfani
*The way you do me mena gantalit,it scatter your tantali (Ko ba haka ba)

[HOOK]
-To na dawo da sabon sauti dan sautin na chasu ne (Ko ba haka ba)
-See d way they dance for me kamar ansa su ne(Ko ba haka ba)
-In ba zaki girgiza ba, gobe kar ki zo club(Ko ba haka ba)
-Arewa Boys zamu dulling, Arewa boiz no dey dull(Ko ba haka ba)

[CHORUS]
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)

[VERSE 2]
* Wai Yarinya da kyau dole ne a tare ta(Ko ba haka ba)
*Wai she form had to blow malam sai a kyaleta(Ko ba haka ba)
*Wayyo dana hangeta
*10/10 what i rate her
*Kankani katoto gareta
*Swan ovade gareta (Ko ba haka ba)

[HOOK]
-To na dawo da sabon sauti dan sautin na chasu ne (Ko ba haka ba)
-See d way they dance for me kamar ansa su ne(Ko ba haka ba)
-In ba zaki girgiza ba, gobe kar ki zo club(Ko ba haka ba)
-Arewa Boys zamu dulling, Arewa boiz no dey dull(Ko ba haka ba)

[CHORUS]
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)

[VERSE 3]
*Ina da gayu a minna*2 (YFK)
*Ina da gayu a KD to Kano down to Katsina (YFK)
*Muna bala’i a Sokoto
*Muna bala’i a Abj
*Muna bala’i duk Arewa, Arewa sai kuzu muje

[CHORUS]
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)
-Hakane Eh Eh Hakane Eh Eh Hakane Eh (Ko ba haka ba)

DOWNLOAD AUDIO HERE

Share.

About Author

Leave A Reply