Manyan Jarumai Mata Guda 10 Da Tauraruwar Su Take Haskawa A Masana’antar Kannywood Daga Shekarar 2016 Zuwa 2017

53

Kamar yadda muka fada a baya, wannan zubin jadawali ya yi nazari ne na musamman ta hanyar duba da rawar da kowace jarumi ya taka a finafinan da suka fito a 2016, ya’alla bangaren fada, jarumta, barkwanci da sauran fannoni.


1- Hadiza Aliyu (Gabon):

Fim din BASAJA GIDAN YARI kadai ya isa dora shahararriyar harumar a matakin na farko. Ba tantama wannan jaruma ta nuna kanta a cikin shirin. Babu wani abu da za a iya cewa game da ita sai sambarka. Hakika babbar nasara ce a wajen jarumar da ta zamo cikin jerin wadanda suka taka rawa a cikin fim din Basaja. Ta shiga tarihin da ba za a manta da ita ba, domin kusan kowa ya fi ganin ta fiye da sauran jaruman.

Yanayin yadda Zee take wasa kwakwalwarta a duk lokacin da take kokarin gano halin da Jabir yake ciki akwai mamaki matuka. Domin idonta, bakinta, kunnenta da duk ilahirin jikinta yana nunawa dan kallo cewar lallai abinda take fada haka yake. Hadiza Gabon ba daga nan ba, hakika ta ciri tutar da za ta iya lashe kowace irin kyauta ta girmamawa.

Jarumar haifaffiyar kasar Gabon, ta shigo masana’antar finafinai da kafar dama, domin kuwa ta samu nasarar bankwarawa tare hawa bigiren da dukkan wani shahararre yake buri.

Sai dai ba wai daukakar da Allah ya yi wa jarumar ko kuma kwarewa da ta yi a harkar fim bane ya fi ja hankalin mutane ba, sai don wasu kyawawan dabi’u da Allah ya azurta jarumar da su, wadanda da yawan al’umma ba su da su, ba ma kawai abokan sana’arta na fim ba. Domin Hadiza ta kasance mai tausayi da jin kan al’umma domin abin hannunta bai dame ta ba.

Ta taba fadin: “Na samu nasarori da kyaututtuka da dama, ciki har da kyautar tauraruwar taurari mata da kuma kyautar da gwamnan Kano ya bani har ma kuma da kyautar da na samu a da fim din Ali ya ga Ali,” in ji Hadiza Gabon.

Fitacciyar jarumar ta lashe kyautar ‘yar wasan da ta fi tallafawa babban jarumi a fim, a wani bikin bayar da kyaututuka ta Africa Films Awards na shekarar 2016 wanda jaridar Africa Boice take gudanarwa a kasar Ingila.

2- Hafsat Idris:

A rana irin ta yau, watau 16 ga watan Dismabar 2015, jarumar ta fara daukar kyamara a farfajiyar shirya finafinan Hausa, inda ta fito a cikin fim din BARAUNIYA. Duk da cewa shi ne fim din na farko, amma tun kafin ya fita kasuwa jarumar ta fara samun yabo daga masana harkokin finafinan Hausa.

Cikin shekara daya kacal da fara yin fim, jarumar ta zamo tauraruwar da kowane lungu da sakon ake labarinta. Gwana ce wajen iya aktin, musamman da ta kasance tana iya taka kowace irin rawa da aka dora ta.

Da farko an yi tsammanin Hafsat Idris za ta rika fitowa ne a matar aure kawai, amma daga bisani sai kwarewarta ta fito fili ta yadda take iya fitowa a finafinai kala-kala.

Masana’antar Kannywood ta dade ba ta samu jaruma da cikin lokacin kankani ta shige sahun takwarorinta ba, domin an saba ganin yadda wasu jaruman ke daukar shekaru kafin ‘yan kallo su gamsu cewar kwararru ne.

Babban abin da ya fi jan hankalin makallata finafinan Hausa game da jarumar shi ne, irin salon kifta idonta a lokacin da take magana. Wasu na ganin jarumar ta fito da nata irin salon ne domin ta kwashi magoya baya, wanda yanzu haka take samunsu a kullu yaumin.

Finafinan da suka sanya jarumar ta haye sahu na biyu a wannan jadawali sun hada da; Furuci, Dan Kurma, Maya, ‘Yar Fim, Wazeer da sauran su.

3- Rahma Sadau:

Duk ba dakalar korar jarumar da ta kunno kai a karshen shekarar nan, hakan bai hana Rahma samun kanta a jerin jarumai mata da suka haska a 2016 ba, domin za a iya cewa jarumar ta samu nasarar tsallake Arewacin kasar zuwa Kudancin Nijeriya, Afrika da ma kasashen duniya.

Ta wata fuskar, za a iya cewa korar Rahma daga masana’antar Kannywood gobar titi ce a Jos, domin yanzu ba jarumar Hausa ba ce, tuni ta fara mafarkin fitowa a finafinan industirin da babu kamarta watau Hollywood.

Tun kusan farkon shekarar nan, jarumar ta fara fuskantar kalubale daga masu ruwa da tsaki a farfajiyar Kannywood, sakamakon wani fim da ta fito a ciki mai suna ANA WATA GA WATA, inda ta yi wani kalami da ake ganin bai dace ba, an so dakatar da fitar fim din, amma daga bisani aka sake shi kasuwa, duk da an samu matsaloli da dama da suka hada da kame jigajigan da suka hadu wajen samar da shirin.

Rawar da jaruma Rahma Sadau ta taka a fim din Ana Wata Ga Wata ta fita daban, domin ta janyo mata suna da shahara a fadin Nijeriya.

Bullar labarin korar ta kuwa, shi ne labari na farko na wani jarumin Kannywood da ya zagaya duniya.

Jim kadan bayan balahirar, Rahma ta samu gayyata daga shahararren mawaki Akon zuwa kasar Amurka, inda ta shafe tsawon kwana 10 tana warkajami a tsakiyar turawa.

Hakika shekarar 2016 ta zowa jarumar da abu biyu; farko kalubalen kora daga abokan aikinta na asali watau Kannywood, da kuma nasarar samun gayyata zuwa Hollywood. Yanzu haka akwai fim dinta na Turanci mai suna SONS OF THE CALIPHATE da ake haskawa a gidan talabijin na Ebony Libe.

4- Nafisa Abdullahi:

GUGUWAR SO, fim ne da ya yi masifar kyau, musamman da ya kasance labarin soyayya. Hakika jarumar ta tuna da irin rawar da ta taka a fim din da ya zama silar zamowarta shahararriya a duniya finafinai watau, Sai Wata Rana.

Jarumar ta haskaka sosai a wannan shekara, sunan ta bai boyu ba sam, musamman bayan ta kaddamar da gidauniyar tallafawa gajiyyayu kwanan baya.

Nafisa jaruma ce da ta kware wajen iya salon aktin na soyayya ko kuma salihanci. Tana yin kyau kwarai idan ta fito a matsayin wadda ake zalunta. A shekarar nan ta fito a shirin fim mai dogon zango wanda Darakta Malam Aminu Saira ya bada umarni, watau LABARINA. Tallar shirin kawai aka gani, amma tuni mutane suka fara tofa albarkacin bakinsu game da rawar da Nafisa ta taka.

Game da gidauniyar da ta bude kuwa, Nafisa ta ce dalilin da ya sa ta kaddamar da wannan Gidauniya ta kuma fara da taimakon talakawa shi ne, bisa rahoto da ta samu na irin matsaloli da al’umma ke fuskanta musamman na rashin dan abin da za a kai bakin salati. A cewarta, lokaci ya yi da ya kamata mutane irinsu su fara taimakawa jama’a ta hanyoyin da suke ganin za su iya.

“A duk lokacin da mutum ya kai matsayin da jama’a suke kaunarsa, musamman dan fim da yake alfahari da jama’a, kasancewar su ne ke siyan finafinan da yake fitowa a ciki. Ya dace ya dauki matakin bin hanyoyin da zai tallafa masu, ko ya samu lada a wajen ubangiji.” In ji Nafisa.

5- Jamila Umar (Nagudu):

Gwana ta gwanaye, wadda aka hakikance tana hawa kowane irin rol, kuma ta aiwatar da shi yadda yake a rubuce, ko ma fiye da haka. An ga haka finafinai sama da 100 da jarumar ta fito ciki a tsawon shekarun da ta yi a Kannywood.

Nagudu ta kware sosai a fagen nishandatar da mutane, musamman a finafinai masu ma’ana da suke dauke da sako. Babu shakka jarumar tana ci gaba da rike kambinta na jarumar da masana’antar ke alfahari da ita.

A shekarar 2016, jarumar ta haska sosai finafinai masu matukar kyau, kadan daga akwai INDON BIRNI, wanda ci gaba ne na Indon Kauye, shiri ne ba barkwanci da ya nishadantar da ‘yan kallo matuka.

Rawar da Nagudu ta taka na ‘yar kauye maras wayo, uwar shiririta da shirme ta kayatar matuka, domin idan mutum yana kallo ita kawai yake so a hasko.

Har ila yau fim din Zinaru, wanda shi ma jarumar ta fito a matsayin kwadayayyiyar kaza, Jamila ta taka rawa kwarai da gaske, domin ‘yan kallo sun kara tabbatar da cewa Nagudu ba daga nan ba wajen aktin.

6- Fatima Abdullahi (Washa):

Jaruma mai tashe, wadda cikin kankanin lokaci ta shiga sahun manyan jaruman da ake labarinsu game da kwerawa da suke da ita a wajen amfani da kwalkwalwa a farfajiyar shirya finafinai.

Fim din GIDAN ABINCI, wanda Kamal S. Alkali ya bada umarni, a shi jaruma ta kara rikita tunanin mutane game da basirar da take da ita. Shirin na barkwanci ne, inda Washa ta fito a matsayin ‘yar sandar boge. Ta yi matukar kyau sanye da kayan jami’an ‘yan sanda tamkar ta gaske. Ta nishadantar da al’umma ta cikin wani shiri da ya hada jarumai irin su; Nuhu Abdullahi, Sulaiman Bosho da Rabi’u Daushe.

An ga yadda jarumar ta baje kolin basirarsa a fim din BASAJA GIDAN YARI. Darakta Falalu ya nuna cewar shi kwararre ne da ya iya jan zarensa a fannin bada umarni. Ya wahalar da mutane matuka kafin ya bayyana wace ce asalin Washa a labarin. A bangaren Fati kuwa, kusan gaba daya za a iya cewa fim din nata ne, domin tana bayyana kwata-kwata hankulan mutane ya karkata zuwa gare ta.

Da ma Fati Washa ba daga nan ba, sai kuma ga shi ta shiga tsakiyar tsararrakinta, inda ta baje kolin tata basirar, ta kuma samu shiga wannan jerin na matan da suka fi haskawa a shekarar 2016.

7- Maryam Gidado:

TALAKA BAWAN ALLAH, fim ne da Babban Darakta Sunusi Oscar 442 ya bada umarni. Labarinsa ya nuna yadda wani attajiri ke wadaka da dukiya shi da ‘ya’yansa, ba tare da ya san cewar dukiyar ba tasa ba ce.

Gidado da ta saba fitowa a matsayin jarumar da take shan wahala a hannun mugaye, wannan karo ta fito a rol din da ita ce ta uzzarawa wata saboda wanda take so yana nuna ba ya son ta, waccan yake so.

An ga yadda take nuna salon fitsara da rashin kunya, zobaro baki da yin daurin dankwalin ture ka ga tsiya. Har ila yau, akwai tallan wani fim mai suna Nana Habiba, wanda shi ma a ciki jarumar ta yi bajinta sosai, musamman da yake ta fito a matsayin wadda aka sace ake kuma kokairn yanka ta.

Babu shakka wannan jarumar har yanzu tana jan zarenta yadda ya kamata, sam ta ki yarda ya tsinke.

8- Aisha Aliyu (Tsamiya):

Duk da cewar jarumar ba kowane rol take karba ba, tana tsayawa ta zaba tare darjewa, ta yi finafinai masu ma’ana wadanda suka birge ‘yan kallo.

Wasu finafinan ta fito ita kadai, yayin da wasu kuma suka fito da yawa. Misali MIJIN BIZA na kamfanin Abnur, wanda Abdul Amart mai kwashewa ya shirya, Falalu A. Dorayi ya bada umarni akwai ‘yan wasa da yawa. Duk da ta fito a tsakiyar jarumai mata da yawa, hakan bai hana ta daga yatsa tare da nuna tata bajintar ba.

Har ila yau fim din ‘Yar Amana wanda suka fito tare da jarumi Adam A. Zango da Isah Adam (Feroz Khan), an ga yadda a cikin wannan shiri jarumar ta kara bayyana kanta a matsayin kwararriyar da duniyar finafinai ke alfahari da ita

9- Sadiya Adam:

Farin jinin da ta samu cikin kankanin lokaci ya yi matukar bawa masu kallon finafinan Hausa mamaki. Jarumar haifaffiyar garin Maiduguri a jihar Borno, ta shigo masana’antar fim da kafar dama, domin sunanta ya fara amo a bakuna makallata finafinan Hausa.

Shekarar 2016 abin alfahari ce ga Sadiya Adam, domin ta fito a cikin finafinan masu kyau, wadanda suka zamo mata wani mataki na darewa duniyar shahara, tuni ta fara samun tallace-tallace daga kamfononi a nan gida Nijeriya.

Finafinan da fito a wannan shekara sun hada da; Bani Ba Aure, Hali Daya, Auren Manufa, Hasashe, Gwarzon Shekara da Wutar Gaba.

Zuwa yanzu an zuba ido domin ganin yadda za ta kaya a finafinan da jarumar ta saka Jammu za ta yi a sabuwar shekara mai kamawa.

10- Hannatu Bashir:

Mutane da yawa sun yi mamakin ganin yadda jarumar ta lashe kyautar gwarzuwar mai taimakawa jarumar a gasar da Mujallar City People ke gabatarwa duk shekara a Legas.

Hannu ta lashe wannan kambi na 2016 sakamakon irin rawar da ta taka a finafinan Hausa masu kyan gaske.

Hakika wannan jaruma ba za ta man da shekarar 2016, domin a cikinta ne ta samu damar tattaki har zuwa birnin Ikko ta karbo kambi da kowace jaruma ke mafarkin samu.a samu damar tattaki har zuwa birnin Ikko ta karbo kambi da kowace jaruma ke mafarkin samu.

Ita ma an zuba ido domin ganin wace gudunmawa za ta bayar finafinanta na nan gaba.

Source By Leadership

Share.

About Author

53 Comments

 1. Gaisuwa Ga Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya A Gaskiya Fina-Finan Da Take Yi Gaskiya Suna Kawatar Da jama’a kuma Suna Burge jama’a Haka Kuma Ina Rokon Allah Subahanahu Wata Ala Da ya Sa Tauraruwar ta Ta Kara Haska Ka Wa A Fadin Duniya Wish U D Best sako Daga Auwal Mustapha Daura Wanda Aka Fi Sani Baffa In Miki Barka da Sharuwa Allah Kara Tsawan Kwanaki Ameen. Kihuta Lafiya Bissalam.

 2. abubakaar tujjani on

  Gaisuwa ga yan kannywood masu nishadantar damu bamuda tacewa mudaiii saii saiiidaii Allah yakara basira

 3. Na jinjina wa ali nuhu,sani musa danja da adam a zango hade da aisha tsamiya domin sune gwanayena on

  By Ahmad s.hudu.(08034309465)

 4. Aslm gaisuwa ta musamman ga Aisha aliyu Samiya Allah ya taimakeki ya karamiki kwarin goiwa wujen Kare mutonciki ya koma gaggauto fa sure a gareki Allah ya Baki miji na Hari ameen ameen Allah ya taimaka albarkan annabinmu (saw)da kur,ani ameeeeeeeeeeeennnnnnnnnn

 5. Rahma tana danganta kanta da arna kuma tafifita niman duniya akan lahirar ta saboda musulma bazata yi irin abinda rahma takeyiba in kyau take ganin tanada shi gasu gabon,tsamiya,dijangala da sauransu amma basu irin fitsarar da takeyi

 6. Gaisuwa da fatan alkairi izuwaga Hafsat idris & maryam jibrin da sauran members na kannywood bakidayansu Allah ya karamu basira amin naku Nasir Ibrahim Rogo

 7. godiya ga jarumai na kannywood
  allah yatsareku da sharin mutum da aljan
  allah ya kareku aduk inda kuke
  daga masoyinku.
  BUHARI MUHAMMAD ASHPHA

 8. Greetings from Idaho! I’m bored to tears at work so I decided to check out your blog on my iphone during lunch break. I enjoy the info you present here and can’t wait to take a look when I get home. I’m amazed at how quick your blog loaded on my mobile .. I’m not even using WIFI, just 3G .. Anyways, good blog!

 9. ABDULLAHI ABUBAKAR KNON AS SIR BOBO GUY on

  Ina aika gaisuwata ga adam a zango shahararren actorn dan banga kamanshiba a masana’antar firm hausa.

 10. I must point out my gratitude for your kind-heartedness for all those that must have help with this one situation. Your personal dedication to getting the solution all over had been wonderfully advantageous and have regularly empowered others just like me to reach their desired goals. Your entire warm and helpful recommendations can mean a lot a person like me and even further to my fellow workers. Thanks a lot; from all of us.

 11. I wanted to compose you one very little remark so as to give many thanks the moment again on the pleasant views you have contributed in this case. It is certainly wonderfully generous of people like you to give publicly just what many people might have marketed for an e book to earn some cash on their own, mostly now that you could have done it in case you considered necessary. The thoughts likewise worked to be the fantastic way to fully grasp someone else have similar zeal much like mine to grasp great deal more regarding this issue. Certainly there are a lot more pleasurable times up front for individuals that take a look at your website.

 12. Nice post. I be taught one thing tougher on totally different blogs everyday. It’s going to all the time be stimulating to learn content material from other writers and observe a little bit something from their store. I抎 prefer to make use of some with the content on my blog whether you don抰 mind. Natually I抣l provide you with a link on your web blog. Thanks for sharing.

 13. Youre so cool! I dont suppose Ive read anything like this before. So nice to seek out somebody with some unique thoughts on this subject. realy thank you for beginning this up. this website is something that’s needed on the internet, somebody with slightly originality. useful job for bringing one thing new to the internet!

 14. I precisely needed to appreciate you again. I’m not certain the things that I would’ve worked on without the entire basics shared by you regarding that situation. It seemed to be a horrifying case for me, however , observing your specialised mode you resolved it made me to weep for gladness. Extremely grateful for this assistance and thus hope that you know what an amazing job you’re accomplishing training many people through your webpage. I am certain you haven’t come across all of us.

 15. My spouse and i felt so happy Albert managed to conclude his inquiry from the ideas he acquired from your very own web pages. It’s not at all simplistic to just continually be freely giving information and facts the rest could have been trying to sell. And now we do know we need the writer to thank because of that. The entire illustrations you have made, the straightforward site menu, the relationships you give support to promote – it’s got mostly incredible, and it’s aiding our son in addition to the family imagine that that article is satisfying, which is rather pressing. Thank you for all!

 16. Aw, this was a really nice post. In concept I would like to put in writing like this moreover ?taking time and precise effort to make an excellent article?however what can I say?I procrastinate alot and on no account seem to get one thing done.

 17. My wife and i felt really thrilled that Edward could deal with his homework out of the ideas he received from your weblog. It is now and again perplexing to simply find yourself releasing concepts that many some people have been trying to sell. And we also keep in mind we now have you to appreciate because of that. All of the explanations you made, the easy web site navigation, the friendships you will help to instill – it’s many terrific, and it’s aiding our son in addition to us understand this idea is interesting, and that is especially pressing. Many thanks for the whole lot!

 18. I’m writing to make you know what a great discovery my cousin’s girl undergone browsing your webblog. She picked up a wide variety of issues, which included how it is like to have an incredible giving spirit to make most people without difficulty grasp a variety of complex matters. You truly exceeded readers’ expectations. I appreciate you for showing such precious, trusted, educational and cool tips on your topic to Sandra.

 19. There are actually a lot of details like that to take into consideration. That may be a great point to carry up. I offer the thoughts above as common inspiration but clearly there are questions just like the one you convey up the place crucial thing will be working in sincere good faith. I don?t know if best practices have emerged round things like that, however I am positive that your job is clearly identified as a fair game. Both boys and girls really feel the impression of only a moment抯 pleasure, for the remainder of their lives.

 20. Thanks so much for giving everyone an extraordinarily terrific opportunity to read from here. It is always very pleasant and as well , stuffed with a good time for me and my office peers to visit your site more than thrice every week to find out the newest things you have got. And indeed, I am also certainly motivated concerning the unbelievable secrets you serve. Selected 4 tips on this page are definitely the most effective we have all had.

 21. Needed to create you a very small word to be able to give thanks over again relating to the extraordinary secrets you have documented on this website. This has been extremely open-handed with people like you to supply extensively what some people might have distributed for an e book to get some bucks on their own, most notably seeing that you might well have done it in the event you decided. The good tips in addition served to be the great way to fully grasp that some people have a similar eagerness the same as my personal own to figure out a whole lot more with respect to this condition. I know there are lots of more pleasant sessions up front for many who scan through your website.

 22. Can I just say what a relief to find somebody who truly is aware of what theyre speaking about on the internet. You positively know learn how to bring a difficulty to mild and make it important. Extra individuals need to learn this and perceive this side of the story. I cant believe youre no more standard because you undoubtedly have the gift.

 23. I must express my love for your kind-heartedness supporting people that should have guidance on this particular area. Your very own commitment to getting the message all through appeared to be definitely good and have consistently allowed girls much like me to reach their pursuits. Your personal warm and friendly help entails a whole lot a person like me and further more to my peers. Thank you; from each one of us.

 24. I抦 impressed, I must say. Really not often do I encounter a blog that抯 both educative and entertaining, and let me tell you, you’ve got hit the nail on the head. Your concept is excellent; the difficulty is something that not enough persons are speaking intelligently about. I’m very happy that I stumbled across this in my seek for something relating to this.

 25. I抦 impressed, I must say. Actually rarely do I encounter a blog that抯 each educative and entertaining, and let me tell you, you could have hit the nail on the head. Your concept is outstanding; the issue is one thing that not enough people are talking intelligently about. I am very completely happy that I stumbled across this in my search for one thing referring to this.

 26. Oh my goodness! a tremendous article dude. Thanks Nonetheless I am experiencing situation with ur rss . Don抰 know why Unable to subscribe to it. Is there anyone getting identical rss problem? Anybody who is aware of kindly respond. Thnkx

 27. My wife and i felt really cheerful Albert could do his preliminary research while using the ideas he came across in your weblog. It’s not at all simplistic to just possibly be giving for free guidance which usually other folks might have been selling. We really understand we have got the website owner to thank because of that. These explanations you made, the easy blog menu, the friendships your site make it easier to create – it’s all impressive, and it’s really facilitating our son and the family reason why that subject matter is pleasurable, which is extraordinarily indispensable. Many thanks for all the pieces!

 28. There are some fascinating points in time on this article however I don抰 know if I see all of them middle to heart. There is some validity however I will take maintain opinion till I look into it further. Good article , thanks and we would like extra! Added to FeedBurner as effectively

 29. I want to express thanks to the writer for bailing me out of this particular trouble. Right after surfing through the world wide web and coming across things which are not productive, I assumed my entire life was over. Existing devoid of the solutions to the issues you have fixed as a result of your entire write-up is a serious case, and those which could have in a wrong way affected my entire career if I had not encountered your web site. Your main knowledge and kindness in taking care of the whole lot was useful. I’m not sure what I would have done if I had not come upon such a subject like this. It’s possible to at this time look ahead to my future. Thanks a lot very much for this high quality and result oriented help. I will not think twice to endorse your web sites to anybody who should have tips about this area.

 30. A powerful share, I just given this onto a colleague who was doing a little bit evaluation on this. And he the truth is bought me breakfast as a result of I discovered it for him.. smile. So let me reword that: Thnx for the treat! But yeah Thnkx for spending the time to discuss this, I feel strongly about it and love reading extra on this topic. If possible, as you turn out to be expertise, would you thoughts updating your blog with more particulars? It is extremely useful for me. Huge thumb up for this weblog publish!

 31. An interesting discussion is value comment. I feel that you need to write extra on this topic, it may not be a taboo topic however typically persons are not enough to talk on such topics. To the next. Cheers

 32. I precisely desired to say thanks all over again. I do not know what I might have tried without the actual recommendations provided by you regarding that theme. It became a depressing condition in my opinion, however , witnessing this specialised way you dealt with the issue took me to jump for fulfillment. Now i am happy for the service as well as hope you know what a powerful job that you’re getting into training others thru your blog post. More than likely you have never got to know any of us.

Leave A Reply