MUSIC: JB Ft. X Guy – Sumbuka (Prod. By X-Beat)

0

JB ya dawo da wata sabuwar waka mai sunna SUMBUKA, sumbuka kyai kyai wan aljanah ce, boka ma yaye ya kasa da ita. Wakan na daga cikin mixtape album din shi Wanda zai kawo mana a farkon watan 2018. Mai sunna “JB dah HUSTLER” (vol 1). Amma yanzu kuwa ya taka wa sumbuka… Za Ku iya bin shi a Instagram da twitter @jbhustler1

Download and enjoy

DOWNLOAD MP3 HERE

Share.

About Author

Leave A Reply