[Music + Lyrics] Slimbabz Ni Da Ke #WASALI

0

DOWNLOAD AUDIO HERE

INTRO
:Yeayi batun soyayyane

CHORUS
:Ni da ke together forever we gona be! x4

VERSE ONE
-Ni da.ke together forever
-Stay fly in any weather
-When i fell in love?
-I was like kai ya? zan kai labari kuwa anya
-Ba wasa toh sai na fara and now am deep in love soyayya
-Then i came across this girl sunan ta sumaiyya
-On a bright sunny day daga bauchi zani zaria
-I thought about ClassiQ sai.naje da baby hau pa i love you baby girl san gaskiya hakika from the bottom of my heart  ke kadai na ba sarauta
-i thought about ClassiQ sai naje da baby hau pa? i love you baby girl san gaskiya hakika
-Da batun aure na zo babu wasa so hey look here ke kadai na ba sarauta
-Ni da ke , ni da ke ne ,ni da ke together forever

CHORUS
Ni da ke together forever we gona be! x4

VERSE TWO
-Its a love matter soyayya ne da kauna
-I will crown you a queen zan mai dake sarauniyya
-Ke kadai ne ba batun miki kishiyya
-Kin fi karfin suya aii sai saniyya
-In ba ke ba aii sai rijiya
-Wanka da adow wlh kin iyya
-Swags dinki yafi na aliyya
-Ferrari che ke wane honda
-Your smiles always make me wonder are you a human being ko ko aljanah
-Cuz you light up my dark like fitilla
-Gimbiyata zauna huta tamkar ruwa chikin buta
-Fly you in any weather da kwai ko ba visa hawai,dubai kano to kaduna
-Ni da ke , ni da ke ne ,ni da ke together forever

CHORUS
Ni da ke together forever we gona be! x4

VERSE THREE
-Together….Forever  we gona be,be,be
-Ni da ke ne together forever
-We gona be,be,be
-From January to the month of december ber ber ber
-Ni da ke.ne ni da ke.ne

CHORUS
Ni da ke together forever we gona be! x4

OUTRO
-oh huu ohwuuuu yeaayiiii ohhwuuuu yeyiiii Slimbabz oh nana na sarauniyyata ni da ke ne virdy on the mix!

Share.

About Author

Leave A Reply