Namiji Bawan Mata: An Kama Wani Namiji Yayi Shigar Mata Don Ya Rubuta Ma Budurwarsa Jarrabawa

0

Matashi yayi shigar mata don ya rubuta ma budurwarsa jarabawa – Matashin ya shiga hannu bayan masu binciken jarabawa suka kama shi Wani matashi ya shiga hannu bayan an kama shi yana rubuta ma budurwarsa jarabawa, Dandalin Mujallarmu.com ta ruwaito mai kula da jarabawar ne ya kama wannan matashi.

 

Wannan saurayi ya badda kama ne ta hanyar daura gashin doki, da kuma yi ma kansa fente fente, duk dan yayi kama da mace, amma duk da haka masu tsaron jarabawar sai da suka kama shi.

Nan da nan jami’an tsaro suka kafa masa ankwa, suka yi awon gaba da shi. Yayi shigar mata don ya zana ma budurwarsa jarabawa Matashin Yayi shigar mata don ya zana ma budurwarsa jarabawa Saurayin Yayi shigar mata don ya zana ma budurwarsa jarabawa Saurayin da budurwar

Share.

About Author

Leave A Reply