NEWS: Gwamnatin Kasar Saudiyya Ta Haramta Sanya Rigar Bercelona

0

Bayan kasar Saudiyya ta yanke hulda da kasar Qatar a makon da ya gabata, ta bullo da wata sabuwar doka da ta shafi kasar Qatar da kungiyar kwallon Barcelona.

 

A sabuwar dokar, duk wanda aka gani sanye da rigar kungiyar kwallon kafan Barcelona za’a ci shi taran €135,000 da kuma shekaru 15 a kurkuku.

 

Kana kuma akwai yiwuwan kafa wannan doka a kasar Dubai, Masar da Arab a yanzu dai kungiyar kwallon Barcelona zasu koma sanya riga dauke da sunan kamfanin Japan Rakuten na tsawon shekaru 4.

Share.

About Author

Leave A Reply