NEWS: An Nada Ahmad Musa A Matsayin Jagaban Matasan Arewa

0

Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Gina Katafariyar Cibiyar Gudanar Da Wasanni A Jihar Kano An Gudanar Da Taron Bude Wannan Cibiyar Ne A Jiya Alhamis 14 ga watan Jun Wanda Yayi daidai da 20 Ga watan Ramadan.

 

Bayan Haka Duk A Lokacin Ne Aka Nada Shi Ahmad Musa A matsayin jagaban matasan Arewa Yasamu Wannan Sarautar Daga Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Sunusi Na 2 Yayinda Wakilin Sarkin Kano Shehu Abdullahi, Yayi Masa Wannan Nadin Tareda Manyan Baki Kamar Su Wakilin gwamnam jihar kano, kwamatin Kungiyar Wasanni ta super Eagle Dadai Sauransu.

Share.

About Author

Leave A Reply