NEWS: Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Kano

0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Kano. Ya samu tarba daga Gwamna Abdullahi Ganduje da manyan gwamnati.

A baya HausaTop ta rahoto cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar fadar shugaban kasa a hanyarsa ta zuwa Kano bisa ziyarar aiki na kwanaki biyu, fadar shugaban kasa ta tabbatar da hakan.

Shugaban kasar ya bar Abuja cikin wani jirgi mai saukar ungulu da safiyar Laraba, 6 ga watan Disamba inda ya samu rakiyan manyan jami’an gwamnatin sa.

Share.

About Author

Leave A Reply