PHOTO: Fina Finan Rahama Sadau Wanda Tayi Shigar Banza Tareda Rungumar Maza Sun Fara Fitowa

7

Kalli Sabbin Hotunan Da Rahma Sadau Tayi Da Yan Kudancin kasar nan Gaskiya Wannan Babban Abin Allah Wadai Ne A Matsayin ta Na Musulma Kuma Bahaushiya Amma Jama’a Mene Ra’ayin Ku Akai??? 

Share.

About Author

7 Comments

  1. A banza don zuciyarta ba a lullube take ba kamata yayi a yanzu tana dakin miji ba ruwan ta da ma,’amala da qartin banza.

  2. Hukuncin kannywood neh akwai son zuciya acikin sa, da akwai wadanda taga sunyi an barsu shine ta aikata hakan, in badan haka ba dabazata aikata ba don haka su gyara!!! on

    Salem sani galadanchi

  3. Abdulwahab katsia on

    Toh Allah ya shirya amman ya kamata da ta dawi a dauki mataki agareta domin ya zama darasi ga na baya amman wai kwatsam sai gaya mai kwarjinin kamin kai ga jama a ya maidsta to Allah ya kyauta

Leave A Reply