Sakon Barka Da Shan Ruwa Kai Tsaye Daga Fati Washa

0

Jaruma Fati Washa Tana Yiwa Duk Masoyanta Barka Da Shan Ruwa Kai Tsaye Daga Kasa Mai Tsarki Dafatan Allah Yakarbi Ibadunmu Amin.

 

Sannan Kuma Ta Kara Dayiwa Masoyanta Fatan Alkhairi Da Fatan Samun Nasara A Rayuwar Kowa

 

Share.

About Author

Leave A Reply