Tashin Hankali: Yan Hausa Fim Zasu Shirya Wani Fim Mai Kamada Shekau (HOTUNA)

3

vllkyt6smkk5qqum2.cbda7162 Toh Fa! Za’a Shirya Fim ɗin Shekau A Masana'antar Kannywood (HOTO)Shahararren kamfanin shirya fina finai na Kannywood, UK Entertainment ya kammala tsaf don shirya wani kasaitaccen fim mai suna Aliko, kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito.

Majiyar HausaTop.com ta ruwaito cewar wannan sabon fim da ake shirin yin sa, zai kun shi kwaikwayon ayyukan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ne, wanda Nasir Gwangwazo ya rubuta labarin.

Duk a cikin shirin, za’a kwaikwayi shugaban kungiyar ta’addancin, wato Abubakar Shekau, inda aka sanya shahararren jarumi Sadiq Sani Sadiq a matsayin wanda zai fito a matsayin shugaban Boko Haram, Shekau.

Bugu da kari wannan Fim ya samu bada umarni daga Yaseen Auwal, yayin da Umar UK ne ya shirya shi, sai Nasir Gwangwazo wanda ya tsara shi.

 

Share.

About Author

3 Comments

  1. Hey there would you mind letting me know which webhost you’re using? I’ve loaded your blog in 3 completely different web browsers and I must say this blog loads a lot faster then most. Can you recommend a good internet hosting provider at a fair price? Thanks a lot, I appreciate it!

  2. Michael not merely is a exceptional ability, he embodies uncommon skill, extraordinary pastime and moxie. Most straightforward of luck within just all on your own do Michael.

Leave A Reply