Turkashi: Ga Wata Sabuwa Kuma Bayan Ta Umma Shehu Karanta Kuji Abinda Yafaru

0

Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan Hausa mai suna Bilkisu Abdullahi.

Momo: Ina kika tsaya a karatu? 

Bilkisu: Na karanta “Business Admin” a Secondary School. Yanzu kuma ina jiran yayana ya sayo min form a Jam’ia.

Mun dauko daga KannywoodExclusive

Share.

About Author

Leave A Reply